NEWS :- INNALILLAHI WA INNAILAIHIR RAJIUN GASKIYA TAYI HALINTA || bakinganga.blogspot.com

 


DaDumiDuminta; Rabi’u Rikadawa Ya karya ta Maganar Mutuwar Sa Akan Masu Yada Labarin Ya Mutu Inda Kuma Wannan Labarin Kan Zon Kurege Ni.

Tabbas Jarumi Rabi’u Rikadawa Yayi Karo da Labarin Mutuwar Sa Inda Yayi Allah Wadai da Masu Aikata Irin Wannan Abu Domin Kuwa Ba dai’dai Bane.

Yanzu Muka Samu Labarin Gaskiya Akan Rasuwar Jarumin Kannywood Rabi’u Rikadawa Wanda Yana Daya Daga Cikin Manyan Jaruman Kannywood.

Dasuke Taka Muhinmiyar Rawar Gani A Masana’antar Kannywood.

Rabi’u Rikadawa Ya karya’ta Wannan Labarin Ne Akan Masu Yada Labarin Cewar Ya Mutu Kuma Ana tayarwa da Masoya Han’ Kali Hakan Bai Dace ba.

A Karshe dai Muna Masu Fatan Allah Yaganar dasu Watokon Sugane Gaskiya Akan Hakan Ba dai dai Bane Kuma baya’da Amfani.

Mun Gode Daziyarar Wannan Gidan Mai Albar’ka” bakinganga.blogspot.com

Comments