GOSSIP :- SHATU GARKO BUDURWA YA SHEKARA 17 || bakinganga.blogspot.com


 Shatu Garko mai shekaru 18, wacce ta lashe gasar ta karo na 44, ta zama mace ta farko mai sanye da hijabi da ta lashe gasar inda ta buge sauran mutum 18, ta bayyana hakan ne a yayin wata zantawa da jaridar PUNCH..




Shatu Garko, wacce ta lashe gasar sarauniyar kyaun Najeriya ta 44 ta bayyana yadda ta samu mahaifinta ya amince ta shiga gasar.

Budurwar mai shekaru 17 ta zama mace ta farko mai hijabi da ta lashe gasar inda ta zama sarauniyar kyau ta Najeriya tun da aka kirkiri gasar a shekarar 1957, The Punch ta ruwaito.
*_Cigaba da Karantawa_*

A cewarta:

“Mahaifiyata ta fi kowa ba ni kwarin guiwar shiga gasar inda tace ba wani abu mai wahala bane. Sai dai mahaifina ba wani so yayi ba.

Ku Rubuta Ra'ayoyinku cikin Wannan Akwatun Na Kasa

✍️ Miskidor

Comments