A Shekaran jiyane akasamu Labarin Fitar jarumar Shirye-Shiryen Fina-finan Hausa daga Gidan Miji Wato ZARAH DIAMOND, Wanda Auren Anyishine Cikin Sirri Ba Tare da kowa ba, Hatta Abokan Sana'arta Basusan Da Batun Auren ba Sai Bayan da Aka Daura, Hakan Ya Janyo Asara wa Wasu Daga Cikin Abokan Sana'arta, ALI NUHU, ADAM A ZANGO, ABDUL M. SHAREEF Da Sauransu, Dukkan Waddannan Jaruman Tana Cikin Fina-finansu
Tauraruwarsu Take Haskawa a lokacin, FARIN WATA, ALAQA, MALLAKAR MIJI.....
Hakika Yin Auren Sirrin Jarumar Ya Janyo Asara Wa Wadannan Jaruman...
UMMI RAHAB
Batun Auren Ummi Rahan Da Lilin Baba Kuma Shine Akan Layi Yanzu, a Kwanakin Baya Ansamu Rashin Jituwa Tsakanin Jaruman Masana'antar KANNYWOOD (ADAM A ZANGO da LILIN BABA) Sakamakon Rabuwa Mara Dadi da akayi Tsakanin Ummi Rahan Da Ubanta ADAMU ZANGO, Sunyiwa Juna Fatan Alkairi da Fatan Samun Nasarori A Rayuwa Bayan Rabuwar Tasu.
ANASA RAN ZASU ANGWANCE BAYAN SALLAH IDAN ALLAH YA KAIMU...
Comments
Post a Comment