VIDEO :- AN KAMA MALAMI DA LAIFIN LALATA DA DALIBARSA || bakinganga.blogspot.com


 Ana Kama Malaman Manyan Makarantu Da Laifin aikata Lalata Da Dalibansu Domin Basu Damar Wucewa Mataki Nagaba A Bangaren Karatunsu


Kwanakin Baya Aka Kama Wani Babba Lecturer A gidan Dalibarsa Yaje Akan Suyi Lalata Da Ita Domin Yabata Damar Tafiya Mataki Na Gaba, Wannan Karon Kuma Surukine Aka Kama Yana Lalata Da Sarakuwarsa (Matarda Yaronsa Zai Aura) 🤔🤔🤔🤔



SUBHANALLAHI!!!
A Cikin Wannan Rayuwar Tamu Idan Muka Duba Duk Wasu Alamomin Tashin Alkiyama Sun Bayyana, Abinda Ya rage Bamu Gani ba Kalilan ne.
1:Shin Miye Amfanin Cin Amanarda Malamai sukeyiwa Dalibai?
2:Shin Wadanne Matakai ya kamata Abi Wajen Dakile Faruwar Hakan?
3:Kuna Ganin Akwai Laifin Iyaye?

Ku Bayyana Mana Ra'ayoyinku
Sannan Kuyi Kokari Wajen Yada Wannan Sakon Har Yakai Inda Za'a Duba Wajen Daukar Matakai

✍️ Miskidor

Comments